BIDIYO– Yan Shi'a Na Kalubalantar Yakubu Muhammad Da Karbar Kwangilar Shirya Fim Din Dake Danganta Su Da Yan Ta'ada

 Wani Film mai suna FATAL ARROGANCE Da ake dauka a Enugu dake Nigeria ya jawo zargi tsakanin Yan Shi'a da Jarumin Masana'antar Kannywood Yakubu Muhammad, Inda suke ganin cewa shine ya karbi kwangilar film din domin nuna su ga duniya a  matsayin yan ta'ada


Wasu Hotuna daga wani sashe na daukar Film din
Kalli Cikakken Bayani A Bidiyo


Post a Comment

0 Comments

Ads